Sheikh Mohd Bn Uthman lectures 2.5 icon
QR Code

Sheikh Mohd Bn Uthman lectures 2.5 APK

4/5
  • Author

    AdamsDUT

  • Latest Version:

    2.5

  • Publish Date:

    Sep 18 2021

Sheikh Mohd Bn Uthman lectures

wannan application na dauke da wasu daga cikin karatuttukan Sheikh Mohd Bn Uthman kano. Hakika malam Sheikh Mohd Bn Uthman na daya daga cikin malaman musulunci wanda yayi suna wajen koyar da karatun addini a gida da kuma wajen Nigeria.Muna rokon Allah ya karawa malam ilimi da kuma basira ya kuma kare kareshi daga makiya addinin Allah, mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.Baya da karatun Sheikh Mohd Bn Uthman kano za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manyan malam kasar hausa idan akayi seaching (adamsdust) a play store, irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe,sheikh ahmad sulaiman, sheikh hafiz yahuza bauchi da dai sauran su.Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamarcomplete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudaisbeautiful quran recitation by sheikh maher almuquiycomplete quran offline by shiekh abdolbasitquran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin play domin samun su.Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.Kada a manta rating din wannan application na Sheikh Mohd Bn Uthman lectures tauraro biyar cikin wannan gida.
Sheikh Mohd Bn Uthman lectures APK Version History
Sheikh Mohd Bn Uthman lectures 2.5 for Android 4.1 or higher APK Download

Version : 2.5 for Android 4.1 or higher

Update on : 2021-09-18

Download APK (62.99 MB)

Sheikh Mohd Bn Uthman lectures 2.0 for Android 4.1 or higher APK Download

Version : 2.0 for Android 4.1 or higher

Update on : 2019-12-22

Download APK (60.64 MB)